Tehran (IQNA) Mike Tyson , fitaccen dan damben boksin kuma zakaran damben duniya ajin masu nauyi, da DJ Khaled, furodusan Ba’amurke dan kasar Falasdinu, sun ziyarci Makkah domin gudanar da aikin Umrah. Wannan mawakin Ba’amurke ya raba bidiyo da hotuna da dama na ziyarar dakin Ka’aba.
Lambar Labari: 3488311 Ranar Watsawa : 2022/12/10